Ku danna SUBSCRIBE

Kwankwaso Fans Association(KFA)

Assalamu alaikum ya jama’a masu daraja.wannan kungiya mai suna asama tana farin cikin sanar daku cewa anbude sabuwar tashar zamani wato tashar youtube mai suna kwankwasiyya TV yanzu haka ana nan anata musu musamman marasa Daraja suna cewa baza asamu Wanda zai SUBSCRIBE ko guda dayaba amma dai yanzu haka an fara samun wadanda suka farayi yanzu.
Don haka kada muyi rawa agwiwa muyi sauri muje mu danna wannan bulun rubutun sannan mu danna SUBSCRIBE.
https://youtu.be/LGziNt3SKDc

Karku manta kuyi Sharing izuwa wasu groups din domin bada jimawaba za’a fara dora hirarrakin madugu mai DARAJA ta DAYA.

Karku manta kuyi sharing dinsa izuwa jama’a!

Published by Arewa-writers

My name is Auwal Ghali Auwal. Stay with this gigantic site! Thank you immeasurably for visiting my site.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s

Create your website at WordPress.com
Get started
%d bloggers like this: